Main menu

Pages

September 2022

AN CAFKE WANI MUTUM DA YA SIYAR DA DIYARSA MILLION 20
Husnah03 30 September 2022
  Yanda aka Kwamushe wani mutum da ya Siyar da diyarsa Million 20. Wata babbar kotun yanki a Makurdin jihar Binuwai ta bayar da umarnin tsar...
Read more
NANKARWA, ABUBUWAN DAKE KAWO TA DA YANDA ZA A MAGANCETA
Husnah03 30 September 2022
  Maganin Nankarwa da bubuwan da ke kawo ta (Stretch marks). Nankarwa wasu  layukane marasa kyau gani da suke fitowa a jikin dan adam mace k...
Read more
ALKHAIRIN DA SARKIN WAKA NAZIR YAYI NA KAMA DUK WANDA YA SAKE ZAGINSA
Husnah03 29 September 2022
  Sarkin Waka Naziru ya yi alkwarin daure duk Wanda ya Kara zaginsa. Ajiya sarkin waka ya wallafa wani video yana rokon mabiyansa da wallafa...
Read more
GYARAN JIKIN MACE NA MUSAMMAN GA 'YAN KWALISA
Husnah03 29 September 2022
  Yadda ake gyaran jikin Mace na musamman. Gyaran jiki musamman ga mace na da muhimmanci sosai.  Domin mata da dama wadanda suke da kananan ...
Read more
T.Y SHA'ABAN YAYI BAYANIN KALUBALEN DA YA SHIGA KAFIN ASA SHI FILM
Husnah03 29 September 2022
  T.Y Sha'aban yayi cikakken bayanin irin kalubalen da ya fuskanta KAFIN shigar shi film. Shahararren Jarumin nan wato TY Sha,'aban ...
Read more
DABI'UN GUDA GOMA, DA ZAI TABBATAR MAKA KAI MUSULMIN KIRIKI NE
Husnah03 28 September 2022
  Dabi'u guda goma da zasu tabbatar Maka cewa Kai Musulmin kirkine indai kana yinsu. 1) Zakaga kafi damuwa da sallah akan komai, zakaji ...
Read more
YANDA AKE HADA HADADDEN TSIREN TUKUNYA A GIDA.
Husnah03 28 September 2022
  Yanda Zaki hada hadadden Tsiren Tukunyar a gida yayi dadi. Yanda Ake Hada Tsiren tukunya, ga abubuwan da Zaki tanada. Abubuwan hadawa - Ja...
Read more
AMFANIN NAMIJIN GORO GUDA 16 DA BA KOWA YASAN DA SU BA
Husnah03 28 September 2022
  Amfanin Namijin Goro 16 da ba Kowa ne yasan dasu ba ga Lafiyar Dan Adam Ga amfanin Namijin Goro Guda goma sha shida (16) da ya kamata ace ...
Read more
HADEWAR MURJAR  TIKTOK DA 442 DA FARA WAKA YA JANYO CECEKUCE.
Husnah03 28 September 2022
  Hadewar Murjar TikTok da Mr 442 da yadda ta fara Waka dashi ya janyo cecekuce. Cikin 'yan kwanakin nan ne aka ga Murja Ibrahim Kunya s...
Read more
INNALILLAHI.. ALLAH YA KARBI RAN YAKUBU KAFI GWAMNA (BANKAURA)
Husnah03 28 September 2022
  Allah Ya karbi rayuwar Umar Malumfashi da akafi sani da Yakubu Kafi Gwamna. A kwanakin baya mun kawo maku labarin cewa Umar Malumfashi Ban...
Read more
MU KOMA KITCHEN (YANDA AKE YIN SUNASIR)
Husnah03 27 September 2022
Yanda Ake yin sunasir mai kyau da dadi. Shidai sinasir kaman Masa yake wato waina, anaci da miyar ganye shima. Abubuwan da Zaki bukata sune ...
Read more
INGANTACCEN MAGANIN APPENDIX BA SAI ANYI TIYATA BA
Husnah03 27 September 2022
Ingantaccen Maganin Appendix ba tare da anje asibiti anyi Tiyata ba Insha Allah Mai fama da wannan cuta ya nemi wadannan abubuwan guda uku, ...
Read more
KWAMACALA, TALLAR CIGABAN SHIRIN KWANA CASA'IN SEASON 9
Husnah03 27 September 2022
  Cakwakiya Tallar Shirin Film din kwana Casa'in Season 9. Shirin nan naku mai farin jini na kwana Casa'in mai dogon zango, Shima an...
Read more
HANYOYIN DA ZA A BI DON KAWAR DA KURAJEN FUSKA DA TABO (SPOT)
Husnah03 27 September 2022
  Hanyoyin da za a bi wajen kawar da kurajen fuska da tabo(spot) Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da ke bata kwalliyar mace....
Read more
IZZAR SO SEASON 8 EPISODE 100 FULL MOVIE MP4 ORG
Husnah03 26 September 2022
  Izzar So Season 8 Episode 100 complete movie A yau mun kawo maku cigaban Shirin Izzar So episode 100 dai dai. Yau zamuga yadda zata kasanc...
Read more
HANYOYI BIYAR DA ZAKU BI DON MAGANCE BASUR KO WANE IRI NE
Husnah03 26 September 2022
Hanyoyi Guda Biyar (5) na warkar da ciwon basir kowane Irine Insha Allah Idan kana dauke da cutar basir, kuma baka son kashe kudi akan aikin...
Read more
HADIN QASAITATTUN MATA
Husnah03 26 September 2022
  Yadda Ake Hadin Soyayyen Ridi Don Karin Ni'iman Mace: Zaki nemi kayan hadi kamar haka: - Soyayyen Ridi - Aya -  Dabino  - Garin kanunf...
Read more
INGANTACCEN FAMILY PLANNING NA MUSULUNCI BA TARE DA ILLA BA
Husnah03 26 September 2022
  Hanyoyi Daban daban na yin Family Planning Na Musulunci ba tare da Matsala ba. Dr abdulwahab gwani bauchi  Kamar Yadda mukayi alkawari aba...
Read more
KO KUNSAN SIRRIKAN DAKE CIKIN AMFANI DA FIYA (AVOCADO)
Husnah03 25 September 2022
   Sirrin Amfani Da Fiya (Avocado) Na Kara Kyan Fatar Jiki: 🥑 Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and gal...
Read more
HIRA DA MR 442, YADDA SUKA HADU DA SAFA DA HALIN DA TAKE CIKI
Husnah03 25 September 2022
  Fira da Mr 442, yadda suka hadu da Safa, da dalilin abubuwan da take yanzu. A wata fira da akayi da Mubarak Abdulkarim, Wanda aka Fi sani ...
Read more
WASU DAGA CIKIN DALILAN DA KE KAWO CIWON MARA YAYIN AL'ADAH
Husnah03 24 September 2022
Wasu daga cikin abubuwan dake kawo ciwon Mara yayin da suke Al'adah Da dama dai a bangaren lafiya abunda muke dauka ba kome ba zai iya h...
Read more
CUTUTTUKA 20 DA SHUWAKA KE MAGANINSU CIKIN YARDAN ALLAH
Husnah03 24 September 2022
  Cuttuka 20 da Shuwaka ke Warkarwa a jikin Dan Adam Insha Allah. Ganyen Shuwaka wata ciyawa ce mai launin kore wacce ke girma a sassa daban...
Read more
LABARINA SEASON 5 EPISODE 4 FULL MOVIE MP4 ORG
Husnah03 23 September 2022
  Labarina Season 5 Episode 4 complete movie. A yau ma mun dawo a karo na hudu don cigaba da kawo maku Shirin film din Labarina Season 5 Epi...
Read more
PROF ISA PANTAMI YA BA NUHU ABDULLAHI BABBAN MUKAMI A NIMC
Husnah03 23 September 2022
  Minister Prof Isa Pantami, ya ba Nuhu Abdullahi babban mukami a ma'aikatatsa. Ministan sadarwa, Farfesa Aliyu Isa Pantami, ya gwangwaj...
Read more
MASHA ALLAH! VIDEON MOTAR DA MATASHI YA KERA A KANO
Husnah03 23 September 2022
  Masha Allah, Matashin da ya kera Mota a Kano, abin burgewa da alafahari. Wani Matashi ya kera Mota a jihar Kano, Motar Mai kirar Jeef Wand...
Read more
SHARI'AR HADIZA GABON TA FARA ZAFI, SHARI'AR TA CANZA SALO
Husnah03 23 September 2022
  Shari'ar Hadiza Gabon Ta Fara canza Salo, domin kuwa ta dai zafi. Kamar yadda kowa ya sani ne an dauki dogon lokaci ana ta tufka shari...
Read more
ABDULJABBAR YA SHIGA TASHIN HANKALIN TARAR MILIYOYIN KUDI DA KOTU TA YANKE MAI
Husnah03 22 September 2022
  Abduljabbar ya shiga rashin hankalin tarar Miliyoyin da kotu ta yanke mai na Tara. Abduljabbar mutumin da ya dinga kato- bara da sakin zan...
Read more
MOMEE GOMBE TAYI ALLAH YA ISA AKAN KAZAFIN HAIHUWA DA AKAI MATA
Husnah03 22 September 2022
  Jaruma Momee Gombe tayi Allah Ya isa da K'azafin haihuwar da akai mata. A cikin kwanakin nan ne wasu surutai da zantuka marasa dalili ...
Read more
JARUMAN KANNYWOOD BIYU DAKE CIKIN MAWUYACIN HALI, SUNA NEMAN ADDU'A
Husnah03 22 September 2022
  Jaruman Kannywood biyu dake cikin Wani Hali suke bar Addu'arku. Umar Yahya Bankaura da Haj Ladidi Fage na neman Addu'sr ku bisa ra...
Read more
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN LABARINA SEASON 5 EPISODE 4
Husnah03 21 September 2022
  Kadan daga cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 ba jibi. Mun tsakuro maku badakalar dake cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 Wand...
Read more
SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA HASKA GIDAN BADAMASI
Husnah03 21 September 2022
  Sanarwar cigaba da haska Shirin Gidan Badamasi Season 5. Kayataccen Shirin barkwancin nan Mai farin jini wato Gidan Badamasi za a fara has...
Read more
VIDEO UMMITA DA KAWARTA SUNA GARDAMAN WANDA ZAI RIGA WANI MUTUWA
Husnah03 21 September 2022
  Allah Sarki Rayuwa, Ummita na Firan Mutuwa ita da Kawarta, Kafin mutuwarta Rayuwa babu tabbas. Yanzu muka ci karo da wani guntun video dak...
Read more
AMFANIN DABINO GUDA BIYAR(5) GA LAFIYAR DAN ADAM.
Husnah03 21 September 2022
Amfanin Dabino biyar (5) ga Lafiyar Dan Adam. Binciken masana da kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, kusan dukkanin dangin abinci ko...
Read more
YANDA AKE HADA FRUIT SALAD MAI MADARA.
Husnah03 20 September 2022
  Yadda ake hada Fruit Salad Mai Madara Abubuwan hadawa  Abarba Kankana Gwanda Ayaba Tuffa Lemon Madara Yadda ake hadawa Da farko za ki gyar...
Read more
YADDA ZAKI KULA DA TSAYUWAR BREAST DINKI LOKACIN SHAYARWA KAR YA ZUBE
Husnah03 20 September 2022
Yanda Zaki kula da tsayuwar Breast dinki lokacin Shayarwa. Nonon mace dayafi kowanne kyau shine ake ƙira (Fundamental straight ) yana jure w...
Read more
YANDA AKE MAGANCE CUTAR KIDNEY STONES KO KIDNEY INFECTION
Husnah03 20 September 2022
Yanda Za a Magance Cutar Koda Kidney Stones ko Kidney Infection Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Da farko idan aka ...
Read more
ZA A SAKA DOKAR HANA CIN KPOMO (GANDA) A NIGERIA KWANAN NAN
Husnah03 19 September 2022
Za a Saka dokar Hana cin Kpomo, wato Ganda a Nigeria Kwanan nan. Cibiyar Bincike kan Kimiyya da Fasahar Fatar Dabbobi ta Najeriya (NILEST) d...
Read more
YADDA BIKIN BINNE SARAUNIYAR ENGLAND QUEEN ELIZABETH YA GUDANA
Husnah03 19 September 2022
  Yadda aka gudanar da bikin binne sarauniyar England Queen Elizabeth Kamar yadda kowa ya sani ne sarauniyar England Queen Elizabeth ta mutu...
Read more
ALLAHU AKHBAR! YADDA UMMITA TA TATTAUNA DA SHEIK DAURAWA SATI DAYA KAFIN KISHETA
Husnah03 19 September 2022
  Allah Sarki, Tattaunawar Ummita da Sheikh Daurawa kan Auren Dan China kafin ya kashe ta. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Ummul...
Read more
FALALAR TAIMAKON MARAYU DA AMFANINSA CIKIN AL'UMMAH
Husnah03 18 September 2022
  Falalar dake cikin taimakon Marayu da Alfanunsa cikin Al'ummah. Daga: Mal. Dayyabu Umar Memai Rano.    Malamai sun fahimci cewa temaka...
Read more
KO KUN SAN AMFANIN YALO DA MUHIMMANCINSA GA LAFIYAR MU
Husnah03 18 September 2022
  Amfanin yalo da muhimmancinsa ga lafiyar jikin Dan Adam: Bincike da dama da masana suka gudanar ya nuna cewa yalo ya samo asali ne daga ka...
Read more