DALILAN DA KE SAURIN TSUFAR DA MATAN HAUSAWA DA ZARAN SUNYI AURE Husnah03 Fadakarwa 05 February 2023 Wasu Dalilai dake Sanya Matan Hausawa saurin tsufa da zarar sunyi aure babu dadewa. - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kaza... Read more
KUSKUREN DA WASU MATA KAN TAFKA YAYIN DAUKEWAR JININ AL'ADAH Husnah03 Fadakarwa 02 February 2023 Kurakuren da Mata suke tafkawa lokacin daukewar jinin Al'adah, da ya kamata kowace Mace ta gyara Mafi yawan mata idan jinin al'ada... Read more
NASIHOHI GA DUK MUSULMIN DA YA SAMU KANSA CIJIN DAMUWA Husnah03 Fadakarwa 24 January 2023 Nasihohi guda Tara ga duk Wani Musulmi da ya tsinci kansa cikin wata muguwar damuwa. ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakaninka da All... Read more
DABI'U GUDA GOMA DAKE SA MACE TA SACE ZUCIYAR MIJINTA Husnah03 Fadakarwa 13 January 2023 Abubuwa guda goma da duk Mai son mallake zuciyar mijinta zata dabi'antu dasu Wasu matan suna dauka cewa yiwa namiji jan ido ko rashin ... Read more
ILLOLI DA HADARIN DAKE CIKIN ZAMAN AURE DA MACE DAYA Husnah03 Fadakarwa 08 January 2023 Illolin da Hadarin dake cikin zaman aure da Mace daya, da bayanin illolin da suka shafi Miji, Matar gida da Kuma Al'ummah. Mal Aminu D... Read more
WASU DAGA CIKIN ILLOLI DA HADARIN SOYAYYA A SOCIAL MEDIA Husnah03 Fadakarwa 08 January 2023 Hadarin da Mata kan shiga wajen soyayyar social media da ya kamata su kiyaye shiga hadari da rudani. Duk imaninki, duk iliminki, duk wayon... Read more
KU LALUBI WATA SA'A MAFI TSADA DA AKE KARBAR ADDU'A RANAR JUMA'AH Husnah03 Fadakarwa 06 January 2023 Ku labubi lokuttan karbar addu'a na Ranar Juna'ah tsadaddiyar sa'a ce ta Dan lokaci Shaykh Ibnu Baaz(RA) ya ce: Ubangiji ya sa... Read more
FALALAR DAKE CIKIN SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKE SHI Husnah03 Fadakarwa 06 January 2023 Falalar Dake cikin Sada Zumunta da Kuma Illar yankeshi a Musulunci ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻟْﺄَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃﻋﺮﺍﺑﻴﺎ ﻋﺮﺽ ﻟِﻠﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠ... Read more
NAZARI DA YUNANIN DA YA KAMATA KIYI AKAN WANDA ZAKI AURA Husnah03 Fadakarwa 04 January 2023 Nazari da tunanin da ya kamata kiyi akan Wanda kika tsayar a matsayin Miji. - Shin wannan saurayin don Allah kadai kike Kaunarsa, ko kuwa ... Read more
WASU DAGA CIKIN MANYAN DABI'UN MATA DAKE JANYO MASU SAKI Husnah03 Fadakarwa 03 January 2023 Wasu daga cikin manyan dabi'un Mata da ke janyo masu saki daga mazajensu Kamar yadda muka alkawuranta a makon da ta gabata cewa, zamu ... Read more
DABI'U 14 DA MACE MAI AJI DA KAMUN KAI TA SUFFANTA DASU. Husnah03 Fadakarwa 26 December 2022 Siffofin da za a gane Mace Mai Aji da kamun Kai. __Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai tab... Read more
ABUBUWA GUDA 6 DA DUK BUDURWA KE BUKATARSU WAJEN WANDA ZATA AURA Husnah03 Fadakarwa 21 December 2022 Wasu Abubuwa Guda 6 Da Duk Budurwa Take Bukatarsu Wajen Mai Sonta. Akwai maza da zaran sun fara soyayya da mace sai nan da nan a kasa su s... Read more
FA'IDODIN YIN SADAQAH 33 DA ALKHAIRAN DA TAKE KAWOWA Husnah03 Fadakarwa 14 December 2022 Falala da Fa'idodin dake cikin yin Sadaqah guda talatin da uku. Ya kai 'Dan uwa Musulmi!! Ya ke 'Yar uwa Musulma!! Shin ko kun... Read more
YANDA SUNADARIN SUKUDAYE KE RASHEN KASHE MASHAYAN TA Husnah03 Fadakarwa 23 November 2022 MADARAR SUKUDAYE: Sinadarin da ke tashen kashe mashayan ta Arewa, bayan ya nukurkusar masu da huhu, hanta da zuciya Ba a yanzu ne sinadari... Read more
YANDA YA KAMATA MAZA SU NA KULA DA 'YAN UWANSU MATA Husnah03 Fadakarwa 20 November 2022 Yadda ya kamata Maza suna kula da Qannensu ko yayyensu Mata "Da yawan mu muna da ƙanne mata a cikin gidajen mu, kuma da yawan mu ba ... Read more
ILLA DA QALUBALEN RASHIN IYA GIRKI GA MACE A GIDAN AURE Husnah03 Fadakarwa 20 November 2022 Illa da kalubalen Rashin Koya Wa ‘Ya’ya Mata Girki Tun Daga Gida: Har yau dai shafin namu zai tabo batun rashin iya girki ne da mafi aksar... Read more
MAZAJE HUDU DA BASU DACE MACE TA KULASU BA Husnah03 Fadakarwa 17 November 2022 Wasu suffofin Maza Hudu da bai dace Mace ta sansu cikin jerin Mazan da zata kula ba. Ba duk namiji bane ya dace da kulawarki ba. Sannan ba... Read more
SHAWARWARI GUDA ARBA'IN ZUWA GA MATAR FARKO (UWARGIDA) Husnah03 Fadakarwa 14 November 2022 Shawarwari guda Arba'in Zuwa ga Matar farko wato Uwargida 1.kalmar uwargida ita ce macen farko wanda aka fara aura,duk wacce zata zo s... Read more
LAADUBBA TALATIN DA BAWA YA KAMATA YABI DIN KARBAR ADDU'A Husnah03 Fadakarwa 13 November 2022 Ladubba Talatin na karbar addu'a Matakin farko shine mutum ya zama mai tsarkin zuciya kuma mai ƙoƙarin nisantar shirka da ALLAH. Kamar... Read more
SHARHI AKAN RABE RABEN WASWASI DA HANYOYIN DA ZA A BI DON MAGANCESHI Husnah03 Fadakarwa 11 November 2022 Bayani akan waswasi, rabe rabensa da yadda za a shawo kan matsalar Waswasi ciwone mai hatsarin gaske, mutane da dama na fama da wanna ciwo... Read more