Main menu

Pages

Labaran Kannywood

HOTUNAN BIKIN AMARYA KHADIJA YOBE IZZAR SO DA MIJINTA
Husnah03 13 February 2023
  Hotunan Amarya Jaruma Khadija Yobe Izzar so da Angonta Izzuddeen. Kamar yadda kowa ya sani ne cewa ranar Juma'a din nan ne dubban muta...
Read more
SHAGALIN BIKIN JARUMA KHADIJA YOBE TA IZZAR SO
Husnah03 11 February 2023
  Shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe wato Karima Izzar so. Ga cikakken video yadda aka sha shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe da Angonta Izz...
Read more
ADAM ZANGO YA FITO YA YI BAYANIN MATSALAR DAKE TSAKANINSA DA MATARSA
Husnah03 09 February 2023
  Tofa! Adamu Zango ta fito ya fada ma Duniya abinda ya hadashi da Matarsa har ya koreta gidansu. A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari ...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM LAILA LABARINA TA HAIHU
Husnah03 07 February 2023
  Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeeri Kuma Laila ta cikin Labarina Ta haihu. Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Laba...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN AUREN KARIMA IZZAR SO (KHADIJA YOBE)
Husnah03 06 February 2023
  Shirye- Shiryen shagalin Bikin Auren Karima Izzar so, da Angonta Mawaki Izzuddeen. Yanzu haka shirye-shiryen shagalin auren ‘yan masana’an...
Read more
AN BA JAMILA NAGUDU DA ALI ARTWORK SARAUTA A BAUCHI
  Nadin sarautar da Akai ma Jaruma Jamila Nagudu da Jarumi Ali Artwork. Masarautar Bauchi ta karrama Jaruman Kannywood guda biyu ta Basu sar...
Read more
ALHMDLILLH YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN ABALE
  Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya. Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna A...
Read more
GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI
  Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai. Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass,...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN ABALE YANA TA KANKAMA DA ZA AYI NAN KUSA
  Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba. Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, t...
Read more
YADDA AKA GUDANAR DA JANA'IZAR JARUMI KAMAL ABOKI
  Yadda Aka gudanar da Jana'izar Jarumin barkwanci Kamal Aboki a yau. Allahu Akbar Lokaci yayi babu tsayawa dole mutum ya karba kiran ma...
Read more
JERIN MATAN KANNYWOOD GUDA 15 DA SUKA AMARCE A 2022
  Jerin Matan Kannywood guda 15 da sukai aure a shekaran da ta wuce. Yau mun kawo maku irin call gaban da aka samu a masana'antar Kannyw...
Read more
YANDA HATSARIN MOTA YA RITSA DA SANI DANJA DA SANUSI OSCAR 442
  Yanda Hadarin Mota ya ritsa da Sani Danja da Sanusi Oscar 442 akan hanyar Abuja Zuwa Bauchi. A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari mar...
Read more
YADDA HADIZA GABON TA KUNNO WUTAR RIKICI TSAKANIN ABDUL AMART DA RARARA
  Rikicin da Hadiza Gabon ta ballo tsakanin Abdul Amart da Rarara a dandalin ta na YouTube. Fitaccen mai bada umarni kuma babban darakta a m...
Read more
SHAGALIN BIKIN BIRTHDAY DIN DA ALI NUHU YA HADAWA MATARSA
  Gagarumin shagalin bikin Birthday din da Ali Nuhu ya hadawa Matarsa. Matar shahararren jarumin masana’atar Kannywood kuma mai bada umurni ...
Read more
ADO GWANJA YA SAKO WAKA A KARIN FARKO DA TA JANYO MAI YABO DAGA KO INA
  Karon farko, Ado Gwanja ya saki Waka Mai ma'ana da ta janyo Mai yabo daga ko ina A Karon Farko, Ado Gwanja Yayi Wakar Da Kowa Ke Yabon...
Read more
RARARA YAYIWA AMARYAR LUKMAN (YUSUF SASEEN) BABBAR KYAUTA
Husnah03 27 December 2022
  Yadda Rarara ya gwangwaje Amaryar Lukman (Yusuf Saseen) da wata babbar kyauta. Kamar yadda kowa ya sani ne shine wannan babban Jarumin na ...
Read more
HOTUNAN AUREN ANGO LUKMAN DA AMARYARSA DA AKA DAURA JIYA
Husnah03 25 December 2022
  Hotunan Ango Lukman da Amaryarsa da aka daura jiya, da video daurin auren. An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sas...
Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE 2 FULL MOVIE MP4 ORG
Husnah03 23 December 2022
Labarina Season 6 Episode 2 Complete Movie org MP4  A yau mun kawo maku cigaban Shirin film din Labarina, a satin da ya wuce dai kunga yadda...
Read more
YADDA AKA SHA SHAGALIN BIKIN JARUMA MARYAM GIDADO
Husnah03 21 December 2022
  Jaruma Maryam Gidado Babban Yaro tayi aure ranar asabar da ta wuce. To Alhmdlillh dukkan yabi da godia sun tabbata ga Allah Madaukakin Sar...
Read more
LUKMAN NA SHIRIN LABARINA YA SANAR DA RANAR AURENSA
Husnah03 18 December 2022
  Lukman na Labarina series yayi sanarwar ranar aurensa. Jarumin cikin Shirin film din Labarina dake haskawa na kamfanin Saira movie, ya fit...
Read more