Main menu

Pages

ADAM ZANGO YA FITO YA YI BAYANIN MATSALAR DAKE TSAKANINSA DA MATARSA

 


Tofa! Adamu Zango ta fito ya fada ma Duniya abinda ya hadashi da Matarsa har ya koreta gidansu.


A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari marar dadi daga shafin Nagudu tv inda suka kawo wani rahoton auren amaryar babban jarumin nan adam a zango da matarsa safiya wanda Allah ya albarkacesu da samun haihuwa daya.



Auren Adam A. Zango Da Matar Sa Yana Daf Da Mutuwa Dalilin Taurin Kai Da Rashin Jin Magana



Zango ya bayar da cikakken labarin abun da ya haɗa shi da matar sa Safiya har ya kore ta gidansu ta shafe tsawon lokaci a can. Da yadda ƴan uwanta su ke neman raba auren bisa kin cika ƙa’idar da ya gindayawa matar ta sa.

Ga video ku kallah




Comments