Main menu

Pages

YANDA ZA A MAGANCE CIWON SANYI KOWANE IRI CIKIN SAUKI

 


Yanda za a Magance kowane irin ciwon sanyi tayin amfani da Garin Tafarnuwa da Nono ko Madarar Ruwa.


Ga masu fama da ciwon sanyi kowanne iri ne insha Allah in suka bi wannan hanya zasu samu sauki, ko masu yawan tari da mura da ciwon gabobi da rikewar baya da kwankwaso da kaikayin jiki dadai sauran illolin da sanyi ke haifar wa.
Abubuwan da za a nema sune kamar haka;

1. Garin Tafarnuwa

2.Nono/madara ta ruwa)Yadda za a hada Maganin shine;

Za a samu garin Tafarnuwa mai kyau sai a debi chokali daya a zuba a nono rabin kofi a juya asha da safe haka ma za ayi da yamma, wato sau biyu a rana.Insha Allah indai an samu garin mai kyau akai kamar na sati 2 za aga Nasara sosai cikin Yaddar Allah.

Comments