YANDA ZAKIYI AMFANI DA ZOBO WAJEN DAI DAITA RIKICEWAR AL'ADAH Husnah03 Kiwon lafiya 03 February 2023 Yadda zakiyi Amfani da Zobo wajen dai dai ta rikicewar Al'adah, da daukewarta gaba daya. Zobo wanda mukasani da ake sarrafawa da kayan... Read more
WASU HALAYYA GUDA TAKWAS DAKE JANYO MATSALAR KODA Husnah03 Kiwon lafiya 02 February 2023 Wasu halayya guda takwas da ke janyo ko haddasa matsalar Koda. Matsalar oda (Kidney) tayi yawa a kasar mu Najeriya to ga kadan daga cikin ... Read more
AMFANIN MAN RIDI WAJEN INGANTA QASHI, GAKORI DA GASHI Husnah03 Kiwon lafiya 02 February 2023 Kadan daga cikin amfanin Man Ridi ga Lafiyar jiki, wajen inganta k'ashi, Hakori da gyara gashi. Amfanin man ridi ga kiwon lafiyar dan-... Read more
AMFANIN AYA GUDA BIYAR GA LAFIYAR JIKI DA MASANA SUKA BINCIKO Husnah03 Kiwon lafiya 02 February 2023 Amfanin da Aya ke dashi guda biyar ga Lafiyar Dan Adam. Aya tana da matukar amfani sosai kama tun daga ganyenta, saiwarta, da 'ya'... Read more
ILLOLIN SAUYA FASALIN FATA DAGA BAKI ZUWA FARI GA LAFIYAR JIKI Husnah03 Kiwon lafiya 02 February 2023 Illolin yin Canza fatar jiki daga baki Zuwa fari guda Tara (9) ga Lafiyar jiki; Binciken Masana A Shekarar 2006, Hukumar FDA Food and Drug... Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA RUWAN ALBASA WAJEN GYARAN GASHI DA AMOSANIN KAI Husnah03 Kiwon lafiya 01 February 2023 Yanda zakuyi amfani da Ruwan Albasa wajen gyaran gashi yayi tsawo santsi da magance amosanin Kai. Albasa na daya daga cikin tsofaffin kaya... Read more
YADDA AKE KAYYADE IYALI DA ZURMAN, KANUNFARI DA KUMA GARAHUNI. Husnah03 Kiwon lafiya 01 February 2023 Yadda za a yi amfani da Zurman, Kanunfari da Garafuni wajen kayyade Iyali. Akwai Abu uku da suka shahara a maganin gargajiya me dakatar da... Read more
IRE - IREN ABINCI GUDA BIYAR DAKE HAIFAR DA WARIN JIKI, - BINCIKEN LIKITOCI Husnah03 Kiwon lafiya 01 February 2023 Ire - Iren abincin guda biyar da in aka yawaita cinsu suke kawo warin jiki (body odour) da yadda za a Magance shi. Wani likitan asibitin N... Read more
ALAMOMIN DA MACE ZATA GANE TANA DA NAMIJIN DARE (JINNUL ASHQ) Husnah03 Kiwon lafiya 31 January 2023 Alamomin goma Sha daya da Mace zata gane cewa tana fama da Namijin dare (Jinnul Ashq). Daga cikin alamomin da mace zata gane tana da wanna... Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SUCI BAYAN GAMA AL'ADAH Husnah03 Kiwon lafiya 29 January 2023 Abubuwan da ya kamata kici a duk lokacin da kika gama Al'adah domin mayar da jinin da kika rasa. Kamar yanda kowa ya sani mace tana zu... Read more
YANDA ZA A HADA SAHIHIN MAGANIN CIWON ZUCIYA A SAUKAKE Husnah03 Kiwon lafiya 28 January 2023 Yanda zaki hada sahihi Kuma ingantaccen Maganin ciwon zuciya. Masu matsalar ciwon zuciya ko bugawar zuciya da duk larurar da ta shafi zuci... Read more
ABUBUWA GUDA 7 DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI. Husnah03 Kiwon lafiya 28 January 2023 Abubuwan bakwai dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari. Da yadda za a Magance Matsalar. Wasu abubuwan da suke hana... Read more
AMFANIN SASSAKEN DURIMI GUDA HUDU GA LAFIYAR JIKI Husnah03 Kiwon lafiya 27 January 2023 Amfanin Sassaken Durimi guda hudu da ya kamata kowa ya sanshi. Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najer... Read more
YADDA MATAR DA TA HAIHU ZATA GANE TA SAMU "TEAR" KARI WAJEN HAIHUWA Husnah03 Kiwon lafiya 27 January 2023 Yanda Macen da ta haihu zata gane ta samu Kari wato tear, da yanda Mai ciki zata yi domin kiyaye samun "tear" Kari wajen haihuwa... Read more
BINCIKEN LIKITOCI AKAN AMFANI KO ILLAR SHAN SPERM GA MA'AURATA Husnah03 Kiwon lafiya 26 January 2023 Binciken Likitoci akan Amfani da Kuma illolin Shan Sperm ga Mace ko Namiji. Da farko dai hadiye maniyyi na faruwa ne sanadiyyar tsotsar &q... Read more
AMFANIN SHUWAKA GUDA 12 DAGA MASANA BINCIKEN MAGUNGUNA Husnah03 Kiwon lafiya 26 January 2023 Amfanin Shuwaka guda Sha biyu daga binciken Masana binciken magunguna na kasar Sin. Mutane dadama kanyi amfanida shuwaka ne kawai a matsay... Read more
YADDA AKE SON MAI CIKI TA YAWAITA CIN DABINO DAGA BAKIN LIKITA Husnah03 Kiwon lafiya 25 January 2023 Amfanin Dabino ga Mata Masu juna biyu wajen magance doguwar nakuda daga Bakin kwararriyar Likita. Mai karatu barka da wannan lokaci, a yau... Read more
AMFANIN SHAN DINYA GUDA BIYAR GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 24 January 2023 Amfanin Dinya Guda biyar ga duk Wanda ya juri shanta lokaci Zuwa lokaci. Kamar yadda muka saba daga lokaci zuwa lokaci mu kan zakulo maku ... Read more
ILLOLIN YIN FAMILY PLANNING GA MACE MAI KANANUN SHEKARU Husnah03 Kiwon lafiya 23 January 2023 Illoli da cutarwan yin Family Planning ga Mace Mai kananun shekaru. Da ire - iren planing da muke dasu. Manufar mu a Kullum Itace Wayar da... Read more
MATAKAI BIYAR DA ZA A BI DON MAGANCE BASIR KOWANE IRI Husnah03 Kiwon lafiya 23 January 2023 Cikakken bayani akan Basir, alamomin sa da abubuwan dake kawoshi, da hanyoyi biyar da za abi don magance kowane irin Basur. Idan kana dauk... Read more