Ko kunsan Amfanin Shan Shayin Aya da Goruba kuwa, Ga Matan Da Maza duka.
Ka Nemi Aya busassa Mai kyau daidai bukata sai ka Nemo garin goriba wacce aka kankare, sai ka hade waje daya ka nika sai sun niku sosai sai ka tankade ka nemi ruwan dumi daidai kofi daya sai ka sanya cokali uku manya a ciki ka fifita da kyau sai ka Sha.
Zaka Sha da safe da Kuma lokacin shiga bacci.
Maganine Mai karfi Mai dandano Mai amfani ga ilahirin gangar jiki da ruhi.
1. Yana buda kwakwalwa.
2.Yana narka abinci nan take idan aka sha bayan an ci abinci.
3.Yana karawa namiji karfin mazakuta.
4.Yana kara wa namiji yawan ruwan maniyi
5. Yana Kara lafiyar jima'i da sha'awa ga ma'aurata sai arika sha akai akai.
6. Yana Kara energy da cire kasala a ji garau a jiki.
7. Yana karawa Mace ruwan dumi
8. Yana karawa zuciya lafiya da karfin aiki.
9. Yana wanke hanjin ciki da suka cushe saboda ciye ciye ba maiko da zaki.
10. Yana Maganin kumburin ciki da tsuwar ciki da zafin ciki da kullewar ciki.
11. Yana samar da kwayoyin halittan haihuwa na Mata da Maza.
12. Yana maganin rama a jiki
13. Yana kara yawan immunity da karfin aiki.Yana yakar cutukan daji na cancers
14. Yana maganin kurajen ciki dana cikin Baki natural vitamin C ne Mai karfi.
Comments
Post a Comment