Main menu

Pages

TSOHUWAR JARUMAR FILM LAILA LABARINA TA HAIHU

 Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeeri Kuma Laila ta cikin Labarina Ta haihu.


Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Matar Tijjani Babangida Ta Haihu. Jarumar Wacce Ta Auri Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Allah Ya Sauketa Lafiya.
Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafukan Sada Zumunta. Inda Take Taya Kanta Da Iyalanta Murnar Samun Qaruwar Diya Mace. Mai Suna Fadeela. Don haka muma Muna taya ta murna da fatan Alkhairi ga rayuwarsu gaba daya. Ga hotunan Jarumar da Mijinta da Kuma jaririyarsu.


Comments