Main menu

Pages

AMFANIN SHAN RUWA DA SAFE KAFIN ACI KOMAI GUDA GOMA (10)




Amfanin Shan ruwa kullum da safe kafin Kaci komai guda goma (10).


Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan. masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka saiku biyoni sannu ahankali donjin amfaninsa. Yana maganin:


1- Ciwon kai

2- Ciwon jiki

3- Daidaita tsarin bugun zuciya

4- Amosanin gabbai

5- Farfadiya 

6- Daidaita jikin da yawuce kima

7- Asthma

8- Ciwon koda

9- Cutukan dake cikin fitsari

10- Ciwon Suga


Kadan daga ciki kenan. Don haka sai a dage ayi ta Shan ruwa da safe kafin aci komai.

Comments