KannyWood Series Films: Labarina Season 13 Episode 2 ORG MP4.
Assalamu Alaikum, kwana biyu mun rabu da kawo maku series films kamar yadda mukeyi a da can baya. Amma a yanzu za mu cigaba da kawo maku seasons films da Ake haskawa a YouTube Insha Allah, ga Wanda yake da ra'ayi sai ya duba ya kalla.
A wannan satin zamu fara da kawo maku Shirin nan na Labarina daga kamfanin Aminu Saira. Kowa dai yasan irin tataburzar da ke faruwa a wannan film, kar ma bangaren Kilishi da magoya bayanta akan Sumayya. To last week dai Muna yanda Kilishi ta fasa kwai.
Ma'ana ta tona sirrin da Sarkin yace kar a fada ma kowa. Kuma kunga yanda Yayan yarinyar da ta mutu ya shigo bangarensu Abba mijin Sumayya. To yau sai mu Dora muga yanda abin zai kasance.
Asha kallo lafiya.
Comments
Post a Comment