Main menu

Pages

Ingantaccen Hadin Tsumin Baure Domin Matan Aure Kadai.

 

Yanda Matan Aure Za su Hada Ingantaccen Hadin Tsumin Baure, Domin Samun Wanzanjiyar Ni'ima.


Wannan tsumi tabbas yana motsa shaawa da kara niima da kashe kwayoyin cuta wanna hadine na musamman wanda idan mache tana amfani dashi zata kara samun wadatacciyar ni'ima sannan duk yana kashe kwayoyin cutar gaban mace


(a) Sassaken 6aure
(b) Mazarkwaila
(c) Zuma
(d) Kaninfari
(e) Citta



Zaki zuba sassaken bauren cikin tukunya ki zuba ruwa da yawa sai ruwan yakusa shanyewa saiki sauke ki cire sassaken bauren saiki tache ki zuba zuma , mazarkwaila, da kanunfari gamida citta. Anason a zuba kanunfari dayawa a mayat acikin tukunyar ya kara tafasa sannan kijuye kirinka sha kofi biyu safe da yamma



Insha Allahu idan kika jure shan wannan zaki kasance cikin ni'ima akoda yaushe. Sannan muna rokon duk wanda ya karanta yayi kokarin turawa ga 'yan uwa mata. Domin mata dayawa nafama da matsalar infection da rashin ni'ima. Allah Ya bada iko Ameen.

Comments