Main menu

Pages

HOTUNAN BIKIN AMARYA KHADIJA YOBE IZZAR SO DA MIJINTA

 Hotunan Amarya Jaruma Khadija Yobe Izzar so da Angonta Izzuddeen.


Kamar yadda kowa ya sani ne cewa ranar Juma'a din nan ne dubban mutane suka shaida daurin auren Jaruma Karima Izzar so, a jaharsu ta Yobe karamar hukumar Damaturu.Don haka muka samonmaku hotunan Amarya da Angonta ku sa masu Albarka da fatan Alkhairi ga wannan Aure.
Comments