Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya.
Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna Abale, Allah Ya kawo lokacin aurensa, inda aka Sha shagalin Bikin nasa a jiya Juma'a.
Kamar kowane lokaci Jaruman Kannywood sun nuna hadin kai wajen halartar wajen daurin auren. Haka ma wajen dinner su ma Matan Kannywood sun halarci wajen.
Ga video daurin auren ku ga yadda abubuwa suka kasance.
Comments
Post a Comment