Main menu

Pages

LABARINA SEASON 5 EPISODE 4 FULL MOVIE MP4 ORG

 


Labarina Season 5 Episode 4 complete movie.

A yau ma mun dawo a karo na hudu don cigaba da kawo maku Shirin film din Labarina Season 5 Episode 4.A satin da ya wuce dai munga yadda ta kayak tsakanin Mahaifiyar Sumayya da Ban Sumayya, da Kuma alkwarin da Ban Presido yayi na ba zai fidda Sumayya waje ayi mata aiki ba har sai ban sumayyan ya yadda.Duk munga irin halin K'UNCI da damuwar da Mahaifiyar Sumayya da Presido da Kuma su Rukayya suka shiga inda a karshe suka yanke neman Lukman, shi Kuma Ummi ta kwabsa masa. To yau ga cigaba asha kallo Lafiya.
Comments