Main menu

Pages

SHARI'AR HADIZA GABON TA FARA ZAFI, SHARI'AR TA CANZA SALO

 

Shari'ar Hadiza Gabon Ta Fara canza Salo, domin kuwa ta dai zafi.

Kamar yadda kowa ya sani ne an dauki dogon lokaci ana ta tufka shari'a da Hadiza Gabon, ita da Wani saurayinta da yace ta ci mashi kudi ta Kuma ki aurensa.Inda Hadiza Gabon tace ita fa Sam bata san shi ba, an kadan an raya ta ce bata san shi ba, inda kae ta daga shari'ar dimin samun shaidu. To a wannan karon Wani yazo da shaidar cewa ya taba ganin Hadiza Gabon na waya, wayar ma video call da wannan bawan Allah.
Kuma abinda zai baku haushi da takaici akan wannan tirka - tirka da akeyi kudin da ake cewa taci basu Kai 500k ba duka ma 360k ne Wanda kowa ya San Hadiza Gabon tafi karfin wadannan kudade, but gashi tana ta wahala akan su. Don haka 'yan matanmu wannan ya zama izna a gareku.

Ga videon yadda shari'ar ta kasance.
Comments