Main menu

Pages

ABDULJABBAR YA SHIGA TASHIN HANKALIN TARAR MILIYOYIN KUDI DA KOTU TA YANKE MAI

 Abduljabbar ya shiga rashin hankalin tarar Miliyoyin da kotu ta yanke mai na Tara.

Abduljabbar mutumin da ya dinga kato- bara da sakin zantuka marasa dadinji a jihar Kano har aka kamashi aka garkame shi a gidan kaso.


To ya shiga halin ha'ula'i saboda Garin neman gira ne ya rasa Ido. Abduljabbar ya daukaka kara a kotun Abuja a cewar shi a nan Kano ya ga alamun za a yi mashi rashin adalci.


To hakan da yayi, wato daukaka karar yasa kotun ta Abuja da ya Kai karar can don samun sassauci, to ta yanke Mai tarar zunzurutun kudi Naira Million goma.

Ga Karin bayani cikin video.Comments