Main menu

Pages

MOMEE GOMBE TAYI ALLAH YA ISA AKAN KAZAFIN HAIHUWA DA AKAI MATA

 Jaruma Momee Gombe tayi Allah Ya isa da K'azafin haihuwar da akai mata.

A cikin kwanakin nan ne wasu surutai da zantuka marasa dalili sukai ta yawo a kan wata yarinya da aka nuna a Wani video a matsayin diyar Momee Gombe. Inda mawallafin yayi wata magana wai asirin Momee Gombe ya tonu. 
To ko da ace diyar ta Momee din ce meye Abin asiri ya tonu tunda ba a wajen aure ta haifeta ba. Don kayi aure ka haihu ka fito ka shiga film shikenan ya zama abin kunya da gori. Ya kamata mutane su iya bakunan su su Kuma San me zasu na wallafawa a website ko a channel.To wannan zance dai ya Kona ran Momee Gombe inda ta fito tayi martani ta Kuma nisanta kanta da wannan yarinya a matsayin ba ta ma Santa ba don haka ba diyarta bace don ita bag ta taba haihuwa ba ko da tayi aure. 


Ga zancen daga bakinta.
Comments