Main menu

Pages

MASHA ALLAH! VIDEON MOTAR DA MATASHI YA KERA A KANO

 


Masha Allah, Matashin da ya kera Mota a Kano, abin burgewa da alafahari.

Wani Matashi ya kera Mota a jihar Kano, Motar Mai kirar Jeef Wanda inda a ce zai samu masu talkafawa wato Gwamnati da basirar tashi tafi haka.
To Amma duk da haka ko a yanzu Muna fatan Gwamnati zata dinga karfafa gwiwar ire - iren wadannan mutane Dan bunkasa masu basirar su har ma na kasa wasu su amfana da wannan kaifin basirar.

Ba tare da Jan zancen ba ha videon ki kalla
Comments