Main menu

Pages

SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA HASKA GIDAN BADAMASI

 Sanarwar cigaba da haska Shirin Gidan Badamasi Season 5.

Kayataccen Shirin barkwancin nan Mai farin jini wato Gidan Badamasi za a fara haska shi ranar Alhamis 6 ga watan October da karfe 8;00pm kamar yadda aka Saba haska shi a kowane sati.
Don ganin da Ido, ga video Mai dauke da Alh Badamasi da babban Dan sa wato Yaya Dan kwambo kuji sanarwar daga bakinsu.Comments