Main menu

Pages

VIDEO UMMITA DA KAWARTA SUNA GARDAMAN WANDA ZAI RIGA WANI MUTUWA

 Allah Sarki Rayuwa, Ummita na Firan Mutuwa ita da Kawarta, Kafin mutuwarta

Rayuwa babu tabbas. Yanzu muka ci karo da wani guntun video dake dauke da Ummita da Kawarta inda suke musun wanda zai riga Wani Mutuwa. Ita Ummulkhair wato Ummita ta dage da cewar lallai sai ta riga Kawarta Mutuwa.
Ilai ko, kamar tasan tata kalar kaddarar ce ke biye da ita inda tace kinsan fa kowa da irin kaddarar sa, a yau zan iya fadywa fa in mutu, saboda kawar tata tace mata ay sai ta riga ta mutuwa. Ummita tayi maganganu na tauhidi da yadda da cewz kaddarar Allah zata iya zo mata a kowane lokaci, har ma kika kaddarar tayi ajalinta.Ba tare da na cika ku da surutu ba ga yadda firan ya kasance.


Allah Ya jikanki Ya gafarta miki, Yasa kina a kyakkyawan matsayi. Ameen.

Comments