Main menu

Pages

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN LABARINA SEASON 5 EPISODE 4

 


Kadan daga cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 ba jibi.

Mun tsakuro maku badakalar dake cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 Wanda za ayi jibi, lallai ko cikakken Shirin akwai cakwakiya sosai.
Anan dai ga oresido yazo gidan Baba Rabi'u yasa a cukwuikuyeshi da igiya zasu kwashe shi a haka ko Ina zasu Kai shi sai Jibi zamu gani, da sauran wasu scene duk zaku gani a wannan Dan short video din..Comments