Main menu

Pages

INGANTACCEN MAGANIN APPENDIX BA SAI ANYI TIYATA BA
Ingantaccen Maganin Appendix ba tare da anje asibiti anyi Tiyata ba Insha Allah


Mai fama da wannan cuta ya nemi wadannan abubuwan guda uku, Insha Allah Yayi bankwana da Cutar appendix. Gasu kamar haka;


1- Ganyen Habbaturrashad 

2- Kabewa a yayyanka ta da 6awonta a barshi ya bushe.

3- Garin ganyen magarya.Idan an sami wadannan abubuwan guda uku sai a dafasu tare a waje daya, sai a tace a rinka shan kofi daya sau uku a yini, idan ansha na kwana bakwai sai aje ayi test, Insha Allahu za a ga abin mamaki. Dafatan Allah ya ba marasa lafiyanmu lafiya ya kuma karemu da kariyarsa. Ameen.

Comments