Main menu

Pages

KWAMACALA, TALLAR CIGABAN SHIRIN KWANA CASA'IN SEASON 9

 


Cakwakiya Tallar Shirin Film din kwana Casa'in Season 9.


Shirin nan naku mai farin jini na kwana Casa'in mai dogon zango, Shima an kusa cigaba da haska maku shi kamar yadda aka Saba haskawa a Arewa24.


Arewa24 din ne da kansu suka Sanya tallar cigaban Shirin na kwana Casa'in a channel dinsu na YouTube.


Don haka sai ku shiga cikin video kuga Sina -sinan dake cikin shirin na season 9.

Comments