Main menu

Pages

 Yadda Ake Hadin Soyayyen Ridi Don Karin Ni'iman Mace:


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

- Soyayyen Ridi

- Aya

-  Dabino

 - Garin kanunfari

-  Madarar shanu

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki daka ki tankade ki zuba a cikin madara ki juya ki dinga sha.Yadda Ake Hadin Garin Ruman Don Karin Ni'iman Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

-  Garin ruman 

- Garin habbatur rashad 

- Garin zabib

 - Garin citta

 - Zuma

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha. Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

 - Garin albabunaj

 - Garin habbatur rashad 

- Garin cikwi

 - Garin citta

- Madarar ruwa


Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin madarar ruwa ki juya ki dinga sha.Yadda Ake Hadin Dayake Magance Fitar Iska A Gaban Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

- Kur - Kur

 - Garin albabunaj

 - Garin habbatur rashad

- Garin citta

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki dunga sha kuma kina zama a cikin ruwan da dumi.


Comments