Main menu

Pages

INGANTACCEN FAMILY PLANNING NA MUSULUNCI BA TARE DA ILLA BA

 Hanyoyi Daban daban na yin Family Planning Na Musulunci ba tare da Matsala ba.


Dr abdulwahab gwani bauchi 


Kamar Yadda mukayi alkawari abaya cewa Insha Allahu zamu kawo muku Yadda ake Family Planing (Wato bada tazarar Haihuwa) Alhamdulillah Yau mun kawo mukushi.Ga duk Wanda Yake da ra'ayin yin tazarar haihuwa na Herbal Medicine to ga Yadda akeyi:- Ya nemi Neem Oil (Man Darbijiya) sai a tafasa shi Iyalinsa ta sha chokali shida bayan sun gama saduwa.Ko kuma a Samu Shanusul Gubran ('Ya'yan zurman) sai a fasa shi a cikin sa akwai wasu 'Ya'ya se ta Had'iyi kamar guda Hudu ko Shida Ya danganta da karfin Jinin matar, Indai tasha wannan abin Insha Allahu sai tayi wata shida ko wata Tara batayi ciki ba.Akwai kuma Shanuzul Papaya ('Ya'yan Papaya Gaskiya bansan sunansa da Hausa ba, shi amma Namiji ne ze sha kwaya daya, Insha Allahu ko mata nawa Yasadu da su bazasu yi ciki ba. Har tsawon wata Hudu.
Sai kuma Castro Oil (Man Gelo) shi kuma In za a kusanci Iyali, to Minti talatin kafin nan Se ki samu auduga (Cotton) ki Dandali Wannan man se kisa agabanki, In yayi wannan 30 Minutes 'din se ki cire audugar, se kuma Mijinki Inyazo kusan tarki sai ki Shafa masa wannan man shima Insha Allahu bazakiyi ciki ba Indai Kuna yin wannan abun ke da shi. Kuma zeyi miki maganin Sanyi (Infection) dake Jikink


Sannan Yin wannan na Karshen Yana Maganin Jinnul ashik (Aljanin dare)

Comments