Main menu

Pages

KO KUNSAN SIRRIKAN DAKE CIKIN AMFANI DA FIYA (AVOCADO)

 



 Sirrin Amfani Da Fiya (Avocado) Na Kara Kyan Fatar Jiki:


🥑 Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar siga.


🥑 Shan Fiya na taimakawa mutum wajen samun cin abinci yadda ya kamata.


🥑 Fiya na kare mutum daga kamuwa da cutar ri da kuma cutar zuciya.


🥑 Fiya na  kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.


🥑 Fiya na da wani sunadarin da ake kira ‘Potassium’ wanda ke taimakawa wajen rage ciwon hawan jini a jikin mutum.


🥑 Fiya na kara kyan fatar mutum.


🥑  Fiya na kare idon dan adam daga cututtuka.


🥑 Fiya na da sinadarin Vitamin A da B wanda ke kare mutum da ga kamuwa da cutar daji da kuma sa jikin mutum warkewa da sauri idan an kone.


🥑 Shan Fiya na kare mutum daga tsufa da wuri: Piya na da wata sinadarin da ake kira Danthophyll wanda yake kare jikin dan adam daga tsufa da wuri.


Comments