Main menu

Pages

HIRA DA MR 442, YADDA SUKA HADU DA SAFA DA HALIN DA TAKE CIKI

 Fira da Mr 442, yadda suka hadu da Safa, da dalilin abubuwan da take yanzu.

A wata fira da akayi da Mubarak Abdulkarim, Wanda aka Fi sani da Oscar 442 inda yayi cikakken bayanin yadda suka hadu da Safa tun farko, tun bayan koranta daga kwana Casa'in da halin da ta shiga a lokacin.

Ya Kuma yi bayanin dalilin da yasa Safa ke iskancin da take yanzu, inda shi yake cewa ba iskanci bane  salon Jan hankalin mutane Zuwa gareta. Wanda hakan ya tabbatar mana cewa da ganagan suke abin da suke. Basu damu su sabama Allah ba in dai zasuyi calling attention na mutane.


To Allah Ya kyauta Ya shiryesu su gane gaskiya. Ga video firan ku kalla Comments