Main menu

Pages

WASU DAGA CIKIN DALILAN DA KE KAWO CIWON MARA YAYIN AL'ADAH
Wasu daga cikin abubuwan dake kawo ciwon Mara yayin da suke Al'adah


Da dama dai a bangaren lafiya abunda muke dauka ba kome ba zai iya haifar mana da damuwa ko kara tsananta wani hali ko yanayin da muke ciki. 


A Bangare al'ada da dama Mata kan hadu ko ji alamun ciwon mara lokacin da suke al'ada, ko kafin su fara ko bayan angama da wasu lokuta. 


To ga wasu rukunnan abinci dake Kara matsalar ciwon Mara lokacin al'adan,  Matukar mace zata rika anfani dasu to akwai yiyuwar karuwar matsalar.


1. Chacolate

2. Sugar

3. Coffee

4. Dairy foods

5. Processed food

6. Fatty food

7. Salty food


Matukar mace zata rika anfani da kowane nau'in abinci mai dauke da sinadaran dai daikun wadancen kayan abinci matsalar primary amenorrhoea zata iya karuwa. 


CONTRACTIONS Na mahaifa na daga cikin dalili mafi kusa dake sa mata najin cramps ko ciwon marar da baka rasa ba lokacin al'adar.

Sai a kiyaye, Wanda ya gani ya tura ma Wani nashi ko 'yar uwarsa ko Matarsa ga namiji, ga Mace Kuma sai ta kiyaye ta kuma fadawa 'yan uwanta.


Comments