Main menu

Pages

T.Y SHA'ABAN YAYI BAYANIN KALUBALEN DA YA SHIGA KAFIN ASA SHI FILM

 T.Y Sha'aban yayi cikakken bayanin irin kalubalen da ya fuskanta KAFIN shigar shi film.

Shahararren Jarumin nan wato TY Sha,'aban yayi cikakken bayanin yadda ya faro film ko nice ya fara Waka tun suna kanana shi da Sani Danja, har takai kowa yasan su son suna Zuwa gidajen Biki suna yin wakokinsu.To daga baya sai sani Danja ya shiga Kannywood a matsayin Jarumi, inda Shima daga baya yabi sahun sani Danja din.

Ga furan daga bakinsa.Comments