Main menu

Pages

YADDA BIKIN BINNE SARAUNIYAR ENGLAND QUEEN ELIZABETH YA GUDANA

 Yadda aka gudanar da bikin binne sarauniyar England Queen Elizabeth

Kamar yadda kowa ya sani ne sarauniyar England Queen Elizabeth ta mutu kwana Sha daya (11) da suka wuce. Wanda hakan na cikin Al'adar kasar idan Sarki ko Sarauniya ta mutu, to ana daukar kwanaki goma Zuwa Sha daya kafin a binne shi.
To hakan ne ya kasance da Sarauniya Elizabeth, bayan kai ta Westminster Hall mutane sukaje sukai mata bankwana, to a yau za a je a kaita makwancinta.

Ga cikakken video ku Kalli yadda wannan bikin binne sarauniya ya gudana.Comments