Main menu

Pages

ALLAHU AKHBAR! YADDA UMMITA TA TATTAUNA DA SHEIK DAURAWA SATI DAYA KAFIN KISHETA

 Allah Sarki, Tattaunawar Ummita da Sheikh Daurawa kan Auren Dan China kafin ya kashe ta.

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Ummulkhair da aka fi sani da Ummita, wadda wani azzalumin Dan China ya bi ta gidansu, har cikin dakinta ya kashe ta. Ta tattauna matsalar da Malam Aminu Ibrahim Daurawa akan case din iyayenta sun Hana ta Auren Dan China duk da ya musulunta.
Malam Aminu Daurawa yace "wannan yarinya da aka kashe ta kirani a waya akan maganar tana son auren Dan China Amma iyayenta sun hana, inda shi Kuma Malam ya gindaya Mata wasu sharudda in har Dan China ya cikasu to zai shiga gaba wajen fahimtar da iyayen ta su amince ta aureshi.
Malam yace sun kwashe kusan Minti 15 suna magana da Ummita Ashe a lokacin Sauran sati daya ya kashe ta. Ga sharudda da Malam din ya bata da yadda sukai da ita kuji daga Bakin Malam din..

O

Ya Allah Ka jikan Ummulkhair Ka gafarta mata, Ka Kuma Saka mata akan zaluncin da wannan mutum yayi mata. Ameen.

Comments