Main menu

Pages

Labaran Kannywood

JARUMAN KANNYWOOD BIYU DAKE CIKIN MAWUYACIN HALI, SUNA NEMAN ADDU'A
Husnah03 22 September 2022
  Jaruman Kannywood biyu dake cikin Wani Hali suke bar Addu'arku. Umar Yahya Bankaura da Haj Ladidi Fage na neman Addu'sr ku bisa ra...
Read more
SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA HASKA GIDAN BADAMASI
Husnah03 21 September 2022
  Sanarwar cigaba da haska Shirin Gidan Badamasi Season 5. Kayataccen Shirin barkwancin nan Mai farin jini wato Gidan Badamasi za a fara has...
Read more
TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN IRIN KADDARA DA MATSIN RAYUWAR DA YA SHIGA
Husnah03 18 September 2022
  Tahir Fagge yayi bayanin irin kaddarar da ya shiga da halin Rashi har ta kaiga yana yin abinda yake yanzu. Shiyasa a rayuwa ake so a dinga...
Read more
MATSAYAR GWAMNATIN KANO AKAN SU ADO GWANJA, 442 DA SAFA
Husnah03 16 September 2022
  Matsayar da Gwamnatin Kano take tsakanin ta da mawakan nan Gwanja, 442 da Safa. Gwamnatin Kano tayi matsay da wadannan mawaka, inda ta hay...
Read more
RUWA - RUWA SABUWAR WAKAR GWANJA DA TAFI SAURAN DADI
Husnah03 15 September 2022
  Ruwa-Ruwa sabuwar wakar Ado Gwanja da tafi Sauran dadin sauraro. To kamar dai yadda kowa ya sani shine, Ado Gwanja Allah Ya yi masa baiwa ...
Read more
SABON SERIES FILM DARE DAYA DA AMINU SAIRA ZAI FARA HASKAWA
Husnah03 14 September 2022
  Sabon Series Film da Aminu Saira zai fara haskawa Kwanannan Mai suna Dare Daya. Shahararren Director nan da ke haska film din Labarina Ser...
Read more
SHIRYE SHIRYEN BIKIN SHAHARREN MAWAKI DAN MUSA DA SALMA AMARYAR SA
Husnah03 13 September 2022
  Shirye shiryen Bikin Mawaki Dan Musa ya kankama, shi da Amaryarsa Salma. An Fara Shagalin Bikin Mawaki Dan Musa Da Amaryarsa Salma. Zuwa Y...
Read more
YADDA MUKA HADU DA TSOHUWAR MATATA BALARABA. - KUMURCI
Husnah03 09 September 2022
  Shahararren Jarumin Shu'aibu Lawan Ahmad KUMURCI, yayi cikakken bayanin yadda suka hadu da tsohuwar Matarsa. Shahararren Jarumin Shu&#...
Read more
ZA A QWAMUSHE DUK WANDA YA KARA JIN WAKAR WARR DA CHASS
Husnah03 09 September 2022
  An Saka dokar hana Jin wakar Warr a kafatanin kasar nan. Assalamu alaikum Warahmatullah. Barkanmu da wannan rana. Kamar yadda kuka sani ce...
Read more
ABALE DA ALA, SUNYI RANGADIN SIYASA A KANO
Husnah03 08 September 2022
  Abale da Ala sunyi Rangadin Siyasa a Kano Mawaki Aminu Ala Tare Da Jarumin Finafinan Hausa, Abale Sun Yi Rangadi Na Nunawa Kanawa Bukatar ...
Read more
GASKIYA GAME DA AUREN MOMMEE GOMBE DA ADO GWANJA
Husnah03 07 September 2022
  Gaskiyar magana game da Auren Mommee Gombe da Ado Gwanja. A yau mun gano wasu hotuna na pre - wedding pictures na Ado Gwanja da Momee Gomb...
Read more
TOFA! A GIRGIZA SABUWAR WAKAR GWANJA DA TAFI WARR DA CHASS
Husnah03 06 September 2022
  Tofa Gwanja ya sake Sako wata Mai zafi wadda tafi warr da chass Kamar dai yadda kowa ya sani ne cewa Ado Gwanja na tsaka da tayar da kurar...
Read more
DALILIN TSAYAR DA ABALE, ALA DA NAZIR DAN HAJIA TAKARA - RARARA
Husnah03 05 September 2022
Rarara ya bayyana dalilin TSAYAR da su Abale, Aminu Ala da Najir Dan - Hajia takara Shahararren mawakin 'yan siyasar nan Mai tashen kudi...
Read more
TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN DALILIN DA YASA YA FARA RAWAR GALA
Husnah03 04 September 2022
  Jarumi Tahir Fagge yayi bayanin dalilin da yasa ya fara rawar Gala. Jarumin masana'antar Kannywood wato Tahir Fagge, yayi cikakken bay...
Read more
TSOHUWAR MATAR A ZANGO TACE BATA FATAN ZAMAN AURE YA KARA HADA SU
Husnah03 04 September 2022
  Daya daga cikin Matan A Zango tace bata fatan zaman aure ya sake hadasu. Assalamu alaikum Warahmatullah.  A yau ma mun kara lekawa Kannywo...
Read more
TATTAUNAWA DA KAWU DAN SARKI MAI WAKAR INGALLO
Husnah03 03 September 2022
  Fira da kawu Dan Sarki Mai wakar Ingallo A yau munzo muku da wata tattaunawa da jaridar Rariya tayi da shahararren mawakin mai wakar ingal...
Read more
MASHA ALLAH GIDAN DA HAMISU BREAKER ZAI SAKA AMARYARSA
Husnah03 01 September 2022
  Katafaren Gidanbda Hamisu Breaker zai Saka Amaryarsa Assalamu alaikum Warahmatullah To kamar yadda kuka sani kwanaki mun fada maku cewa Ha...
Read more
MURJA 'YAR TIKTOK AN SAMU CIGABA, TIKTOK TO KANNYWOOD
  Murja Yar TikTok an samu cigaba, Manyan mawakan Kannywood nayi da ita. Assalamu alaikum Warahmatullah Yau mun zo maku da wani labari na Mu...
Read more
ABALE ZAI FITO TAKARAR ZABEN 2023, ALLAH YA BAFA SA'A
  Abale zai fito kakar zaben bana na 2023, Allah Ya yi jagora.  Assalamu alaikum Warahmatullah Shaharren Dan wasan kwaikwayon nan Mai suna D...
Read more
SAFARA'U (SAFA) TAYI CIKAKKEN BAYANIN HALIN DA TA SHIGA DA VIDEO TSIRAICINTA YA FITA
Cikakken bayanin yadda video tsiraicin Safa ya fita da halin da ta shiga. Assalamu alaikum Warahmatullah Safa ta zanta da BBC Hausa inda tay...
Read more