Main menu

Pages

TOFA! A GIRGIZA SABUWAR WAKAR GWANJA DA TAFI WARR DA CHASS

 Tofa Gwanja ya sake Sako wata Mai zafi wadda tafi warr da chass

Kamar dai yadda kowa ya sani ne cewa Ado Gwanja na tsaka da tayar da kurar wata Waka da ya saki Mai suna Chass, wadda aka hakan yasa har aka so garkameshi Amma ya fece, bayan ya mayar da martanin cewa babu Wanda ya taba taimaka masa, don haka babu Wanda ya isa ya hana shi neman na abinci.

Wannan Waka ta Chass da warr Malamai sunyi gamayya suna ta kira da nasiha ga wannan Jarumi Kuma mawaki wato Ado Gwanja, sai dai fa duk wannan tataburzar da akeyi ba a taɓa Jin kalmar batsa cikin wakar tasa ba, sai dai Mata da Matan Aure marasa kamun Kai suna Hawa wakar suna yunrawar batsa.


Yanzu dai ga wakar ku saurara kuji ta.

Comments