Main menu

Pages

DALILIN TSAYAR DA ABALE, ALA DA NAZIR DAN HAJIA TAKARA - RARARA

Rarara ya bayyana dalilin TSAYAR da su Abale, Aminu Ala da Najir Dan - Hajia takara


Shahararren mawakin 'yan siyasar nan Mai tashen kudi wato Rarara, ya bayyana dalilin da ya sa ya tsayar da wasu Jaruman film da Kuma waka takara a sabuwar jam'iyyarsa ta A.D.P. Bayan ficewar sa daga babbar jam'iyyar APC.
Rarara dai a cikin bayaninsa ya furta cewa ya kamata ace suna fitowa yin siyasa bawai su ringa tallata 'yan siyasar ba. Yayi bayani Mai tsawo. Don ganin wannan jawabi da dalilan shi Rarara din sai ku shiga wannan video ku kalla.
Comments