Main menu

Pages

MURJA 'YAR TIKTOK AN SAMU CIGABA, TIKTOK TO KANNYWOOD

 Murja Yar TikTok an samu cigaba, Manyan mawakan Kannywood nayi da ita.

Assalamu alaikum Warahmatullah

Yau mun zo maku da wani labari na Murja Ibrahim Kunya wadda ta shahara a Dandalin Sada Zumunta na TikTok.  Sai gashi an ganta da Umar M Sharif da Lilin Baba da wasu mawakan a Wani short video.To Ashe lokacin suna kan set up na wata Waka ne Mai suna 'kalar aure ce' wadda ta zama gamayyar mawakane da Umar M Sharif da Lilin Baba da wasu mawakan guda biyu.Inda suka dora Murja Kunya a matsayin itace yarinyar da zata ja wakar. Ba tare da bata maku lokaci ba ga videon wakar ku kalla.

Comments