Main menu

Pages

ABALE ZAI FITO TAKARAR ZABEN 2023, ALLAH YA BAFA SA'A

 Abale zai fito kakar zaben bana na 2023, Allah Ya yi jagora. 

Assalamu alaikum Warahmatullah

Shaharren Dan wasan kwaikwayon nan Mai suna Daddy Hikima, da kowa yafi sani da Abale, ya fito takarar Dan majalisar jiha ta jihar Kano a mazabar kumbotso. A karkashin  jam'iyyar A.D.P
Mun samu wannan labarin ne daga sakataren kungiyar 13×13 Abubakar Bashir Mai shadda a shafinsu na Instagram to sai muce Allah Ya taya riko Ya bada sa'a.
Comments