Main menu

Pages

SAFARA'U (SAFA) TAYI CIKAKKEN BAYANIN HALIN DA TA SHIGA DA VIDEO TSIRAICINTA YA FITA
Cikakken bayanin yadda video tsiraicin Safa ya fita da halin da ta shiga.Assalamu alaikum Warahmatullah

Safa ta zanta da BBC Hausa inda tayi cikakken bayanin matsalar da ta fuskanta lokacin da videon tsiraicin ta ya fita, da irin halin damuwa da kunyar da ta shiga lokacin da abin ya faru.Idan baku manta ba wannan fitar video zamu iya cewa shine silar faruwar komai dake faruwa da Safa a yanzu. Saboda dalilin fitar wannan video shine yasa aka koreta daga Shirin kwana Casa'in.Kuma shine dalilin da yasa ta jefa kanta cikin halin fara Waka da tambelen da takeyiba yanzu. Tunda kowa yasan ta a da bata fetsare har haka yadda take yanzu ba.To muna rokon Allah da Ya kawo wata silar da zata zame mata shiriya kamar yadda wacccan silar ta zamo mata sharri. Allah Ya shiryeta Ya shiryemu baki daya. Ga firan da akai kuji Kai tsaye.Comments