Main menu

Pages

AMFANIN NAMAN AKUYA GOMA GA LAFIYAR JIKI
Amfani 10 da Naman akuya keyi ga Lafiyar Dan Adam

1. Naman akuya na kare mutum daga cututtukan dake tagayyara zuciyar mutum ba tare da ya sani ba. Naman akuya na dauke da sinadarin B12, Potassium wanda ke taimaka wa wajen motsa jini da hana bugawar zuciya na farad day2. Naman akuya na hana kiba a jiki. Kamar yadda mutane ke gudun cin naman sa saboda gujewa kiba cin naman akuya na rage kiba. Bayanai sun nuna cewa naman akuya na dauke da ‘Saturated Fats’ wanda ke hana da rage kiba a jik3. Yana kawar da damuwa Naman akuya na dauke da sinadarorin dake kaifafa kwakwalwa,hana yawan mantuwa saboda sinadarin ‘Iron da Folate’ dake cikin naman4. Yana kawar da cutar daji Naman akuya na karewa da kawar da cutar daji a jikin mutum domin yana dauke da sinadarin ‘Vitamin B comple5. Yana kawar da laulayin haila Naman akuya na hana mutum saurin fushi, damuwa sannan yana kau da laulayin haila ga mat6. Yana hana haihuwan jarirai da nakasa Naman akuya na dauke da sinadarin ‘Iron wanda ke inganta girman jikin jariri,Vitamin B12 wanda ke kara jini a jiki, sannan da ‘Calcium’ wanda ke kara karfin kash7. Yana taimakwa wajen kawar da cutar siga Naman akuya na dauke da Vitamin B,yana kuma hana kiba a jiki sannan yana dauke da Protein wanda ke gina jik8. Yana kara wa namiji karfi gaba Naman akuya na dauke da sinadarin kara garkuwan jiki da faranta wa mutum zuciya yana kara wa namiji karfin gaba wajen yin jima’9. Naman akuya na hana saurin tsufa – Adlilin sandarorin da ke kunshe cikin nama Akuya, yakan hana sa jikin mutum ya nuna tsuf10. Idan aka jure cin naman Akuya mace mai son yawan gashi zai fito sannan ya kara tsawo. Sannan kuma ya na sa a rabu da yawan bushshewar fata krarraji, Kyasfi da sauransu

.,:  u a.I.i..,:  i.a.x’.,:   .i.a.

                   08093651535.

Comments