Main menu

Pages

SABON SERIES FILM DARE DAYA DA AMINU SAIRA ZAI FARA HASKAWA

 Sabon Series Film da Aminu Saira zai fara haskawa Kwanannan Mai suna Dare Daya.

Shahararren Director nan da ke haska film din Labarina Series,ya kirkiro wani sabon Series da zai fara haskawa Mai suna Dare Daya.
Director Aminu Saira ya wallafa wannan bayani me a shafinsa na Instagram, inda ya nuna cewa cikin kwanakin nan ba dadewa zasu fara haska shi.

Ga cikakken bayani cikin wannan Video.Comments