Main menu

Pages

MATSAYAR GWAMNATIN KANO AKAN SU ADO GWANJA, 442 DA SAFA

 Matsayar da Gwamnatin Kano take tsakanin ta da mawakan nan Gwanja, 442 da Safa.

Gwamnatin Kano tayi matsay da wadannan mawaka, inda ta hayyaci kowane yazo  ya samesu a ta bakin Afakallah. Inda duk kansu da Gwanja da 442 duk wsnd aka kira sai ya bada uzurin cewa ba ya cikin Garin Kano.
Afakallah yace shi burinsa a tsaftace HARKAR wake waken da akeyi, ba Yana nufin a kori wani ko a daure Wani bane. Suzo su zauna a rattauna, a Basu shawaran irin wakokin da zasu daina yi na rashin mutunci da bata tarbiyya.
To Amma dai yace har yanzu babu Wanda yazo, duk da cewa su tura da budasdiyar gayyata a gidan radio na freedom.
Don Jin Karin bayani ga video ku saurara.
Comments