Ruwa-Ruwa sabuwar wakar Ado Gwanja da tafi Sauran dadin sauraro.
To kamar dai yadda kowa ya sani shine, Ado Gwanja Allah Ya yi masa baiwa ta basiran iya lankwasa Waka tayi dadi. Wannan dalilin yasa yake ta dada habaka yana tashe.
Sannan bugu -da -kari, Ado Gwanja Allah Ya yi masa farin jini wajen Mata, Wanda a tarihi ba a taɓa samun ma akin da Mata ke yinsa sosai irin Ado Gwanja ba.
Indai har ya saki Waka, to kuwa Mata sun samu abinyi, inda yawancin kowace Mace take kokarin mallakar copy dinta Koda a cikin waya ne. A gidan Biki Kuma ko Wani shagali tofa wakokin Ado Gwanjan ne zaka ji suna tashi.
To yanzu ma ga wata Sabuwar wakar da ya saki ta Ruwa - Ruwa. Don haka gata a kasa full dinta ne ku saurara kuji Kuma ku gani. Don yayi tane a sabon studio dinsa.
Comments
Post a Comment