Main menu

Pages

ZA A QWAMUSHE DUK WANDA YA KARA JIN WAKAR WARR DA CHASS

 An Saka dokar hana Jin wakar Warr a kafatanin kasar nan.


Assalamu alaikum Warahmatullah. Barkanmu da wannan rana. Kamar yadda kuka sani cewa a cikin kwanakin nan ana ta Cece - kuce da maganganu akan wakar Ado Gwanja da ya saki guda biyu. Inda Ake zargin Yana bata tarbiyya,saboda zage -zage da wasu waganganu da akace Basu dace ba a cikin wakokin nasa.
Sanin kowa ne cewa wakar Warr akwai zagi a cikinta, inda har 'yan bani na ita suka ce wannan baiting inda zagin yake yayi kwaikwayo ne daga Marigayi Dr Mamman Shata..To koma dai meye dai a yanzu an haramta Jin wannan Waka  a kasar nan, walau a gidan tv ko radio ko kuma ma a wajen Biki, Kai har ma da masu sawa a waya da earpiece idan akaji za a kwamusheku ne🤣To don Jin yadda wannan doka tazo sai ku saurara kuji ku Kuma ga takardar har da stampi dinta din kusan cewa dagaske suke.Comments