Main menu

Pages

YADDA MUKA HADU DA TSOHUWAR MATATA BALARABA. - KUMURCI

 Shahararren Jarumin Shu'aibu Lawan Ahmad KUMURCI, yayi cikakken bayanin yadda suka hadu da tsohuwar Matarsa.


Shahararren Jarumin Shu'aibu Lawan Ahmad Kumurci, yayi cikakken bayanin yadda ya fara film tare da Ali Nuhu da Hafiz Bello. Da Kuma yadda ya fara fitowa a matsayin Jarumi Ali Nuhu Kuma Boss.
Inda daga baya aka canza masu roll, Ali Nuhu ya koma Jarumin Soyayya shi Kuma ya koma Boss. A cikin firan dai yayi bayanin yadda suka fara Mu'amala da Marigayiya Balaraba Muhammad, inda da farko bata sonsa ba ta kallon film ma in har dashi a ciki.Jarumin yayi jawabai da dama inda a cikin burikansa yace Yana fatan ya zama Shugaban kasar nan don ya kawo sauki da canje -canje na matsalolin da ake ciki a yanzu.

Ga cikakkiyar firan da BBC Hausa tayi dashi a cikin Shirin su na "Daga Bakin Mai ita"

Comments