Main menu

Pages

MASHA ALLAH GIDAN DA HAMISU BREAKER ZAI SAKA AMARYARSA

 Katafaren Gidanbda Hamisu Breaker zai Saka Amaryarsa

Assalamu alaikum Warahmatullah

To kamar yadda kuka sani kwanaki mun fada maku cewa Hamisu Breaker Yana gab da angwancewa da Amaryarsa mai suna Aisha Wakili. Kuma kamar yadda aka fada wancan lokacin shine 3 ga watan September din nan za a Sha wannan shagali na bikin Auren Hamisu Breaker.
To ance rana bata karya, ga shi yau Allah Ya kawo mu 1 ga watan, kenan saura kwana biyu kacal ya rage. Bisa hakan ne muka tsinto maku wannan video dake dauke da katafaren gidan da za a saka Amaryar shi wannan mawaki wato Hamisu Breaker.

Don haka muje muga wannan katafaren gida na gani na fada.Comments