Main menu

Pages

INNALILAH...FIRA DA 'YAN MATAN DAKE SAFARAR BINDIGU ZUWA DAJIN KADUNA

 Subhanallah, Kai tsaye fira da 'yan Matan da ke safarar bindugu Zuwa dajin Kaduna

A yau mun kawo maku wani video na wasu 'yan Mata masu kananan shekaru, yadda suke safarar bindugu zuwa dajin Kaduna.Duk abubuwan da ake tambayar su Kai tsaye suke amsa cewa eh hakane. Ya Allah Ka kawo mana saukin wannan gurbacewar rayuwa da rashin tsaro Ka kawo mana saukin a dukkan lamuranmu. Ameen

Ku Kalli video da yadda firan ya kasance.Comments