Main menu

Pages

ABALE DA ALA, SUNYI RANGADIN SIYASA A KANO

 Abale da Ala sunyi Rangadin Siyasa a Kano

Mawaki Aminu Ala Tare Da Jarumin Finafinan Hausa, Abale Sun Yi Rangadi Na Nunawa Kanawa Bukatar Su Ta Tsayawa Takarar 'Yan Majalisun Tarayya Da Na Jiha
Aminu Alan Waka da Jarumin fina-finai Daddy Hikima, wanda aka fi sani da Abale sun fara fita yakin neman zabe a jihar Kano a karkashin jam'iyyar ADP
Aminu Ala dai ya fito takarar majalisar Tarayya ne yayin da shi kuma Abale ya fito na dan Majalisar jiha, inda za a fafata da su a zaben 2023 mai zuwa tsakanin APC da PDP da kuma NNPP.


Kuna ganin za su kai labari kuwa? 

Comments