Main menu

Pages

GASKIYA GAME DA AUREN MOMMEE GOMBE DA ADO GWANJA

 Gaskiyar magana game da Auren Mommee Gombe da Ado Gwanja.

A yau mun gano wasu hotuna na pre - wedding pictures na Ado Gwanja da Momee Gombe, inda Ado Gwanja da kan sa ya wallafa wadannan hotuna a shafinsu na Instagram, Kuma yayi tagging hoton da "TIME". Inda Sauran mutane sukai ta comment mabanbanta.
To itama Mommee Gombe ta wallafa wadannan hotuna a shafin nata na Instagram din inda itama tayi tagging dindu da cewa "ALHMDLILLH" Wanda cikin masu comment har da sarki Ali Nuhu, inda yace Masha Allah.
To Sauran mutane dai suna ta comment wasu suce acting, wasu su taya su murna. To akwai wani video Kuma da aka ga Mommee Gombe da Gwanja a shagon sayen kayayyaki. To koma dai meye Muna fatan Allah Ya tabbatar da dukkan Alkhairi

Ga videon inda suke shopping da bayan masu comment ku ji Kuma ku gani.Comments