Main menu

Pages

TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN DALILIN DA YASA YA FARA RAWAR GALA

 Jarumi Tahir Fagge yayi bayanin dalilin da yasa ya fara rawar Gala.

Jarumin masana'antar Kannywood wato Tahir Fagge, yayi cikakken bayanin yadda Akai ya fara rawa Gala. A tattaunawar da akayi da shi a mujallar film.Jarumin yayi bayanin cewa duk Cece kuce da akey a kansa, da zaginsa da akeyi duk Yana ji, to amma fa lokacin da yazo Yana Neman tallafi na kudin aikin da za ayi mashi na rashin Lafiyar da yake nema babu Wanda ya taima masa.Sai wasu tsiraru a masana'antar inda zakuji sunan su a cikin video cikakkiyar firan da zan Saka maku. To shi dai Tahir Fagge Yana ganin rawar da yake yi da kananan yara sa'annin'ya'yansa ko jikokinsa ba abin da za ana yi masa surutu Akai bane.


Saboda itace kadai nafitar da yayi amfani da ita ya samu cikin kudin da yake nema na dubu Dari biyu fmda Wani abu. Ga cikakken bayanin ku saurara kuji.
Comments