Main menu

Pages

TSOHUWAR MATAR A ZANGO TACE BATA FATAN ZAMAN AURE YA KARA HADA SU

 Daya daga cikin Matan A Zango tace bata fatan zaman aure ya sake hadasu.

Assalamu alaikum Warahmatullah. 

A yau ma mun kara lekawa Kannywood a gidan Adamu Zango, inda mukai karo da wata fira da BBC tayi da daya daga cikin tsaffin Matan Adamu Zango.
A cikin firan nata ne, take bayyana ma BBC din cewa ita fa bata fatan zama ya sake hadasu da Adam Zango, wato zama a karkashin inuwar aure.Wannan tsohuwar matar tasa Itace mahaifiyar dansa Haidar, Kuma itama 'yar film ce inda tace burin ta a nan gaba shine taga ta zama Director.Wannan matashiyar Jaruma Kuma tsohuwar matar Adam Zango ba wata bace face Amina Uba.  Duk da dai ba wani five tayi ba Kuma ba kowane ya Santa ba. Kowa yafi sanin Maryam AB Yola.


To yanzu dai ku shiga ku Kalli video firan da idanu ku ku gani.

Comments