Main menu

Pages

YANDA ZAKI HADA HADADDEN SHORT - BREAD

 Yanda Ake Hada shortbread a gida cikin sauki

A yau na zo mana da yadda za mu hada short bread a cikin sauki.

Abubuwan hadawa

 1. Flour 2 cups
 2. Milk 1 cup
 3. Sugar 1 cup
 4. Butter 1 
 5. Baking powder 1 tspn

Yadda ake hadawa

 1. Farko za ki zuba butter da sugar a cikin mixing bowl. Ki yi mixing dinsu har sai sun hade jikinsu sosai.
 2. Sai ki saka madara da flour ki zuba baking powder.
 3. Ki saka hannunki sai ki murza flour har ta hade.
 4. A saka wannan hadin a fridge na tsawon mintina 5 sai a fito da shi a yi rolling a sa cookie cutters a fitar da shapes.
 5. Idan ki ka gama sai ki gasa a cikin oven na tsawon 15 minutes.
 6. Sai a fitar da shi ki saka Nutella a tsakiya ki rufe da wani dayan. A ci lafiya

Comments